Thursday, 21 June 2012

ASSALAMU ALAIKUM AKU YAN UWA MUSULAMI, DAN ALLAH WAI SHIN WACE GUDU MAWA MUKE TEMAKAWA KASARMU DA ITA? DAN WALLAHI YANZU KASANMU NIGERIA TASAMU KANTA ACIKIN WAN HALI WANDA AGASKIYA ADDU,A CE MAFITA. WANDA BAWANDA ZAI SAURAREMU INBAMU DAKANMU MUKASHI TSAYE MUKA ZAGE MUKA CIRE KIWA MUTSAYA DA ADUU,A  SAI KAGA ALLAH SUBHANAHU WATA.,ALA YAKAWO MANA DAUKI ACIKIN IKONSA. ALLAH YAMANA ZABI MAFI LHERI
DANDALIN IBRAHIM MUH'D: ASSALAMU ALAIKUM  YAKU YAN UWA MUSLMI MAZA DA MATA...

DANDALIN IBRAHIM MUH'D: ASSALAMU ALAIKUM  YAKU YAN UWA MUSLMI MAZA DA MATA...: ASSALAMU ALAIKUM  YAKU YAN UWA MUSLMI MAZA DA MATA. INAYI MUKU FATAN ALHERI GADUK WANDA ALLAH YABASHI IKO ZIYARTAN WANNAN SITE DINA MAI ALBA...

Sunday, 3 June 2012

ASSALAMU ALAIKUM  YAKU YAN UWA MUSLMI MAZA DA MATA. INAYI MUKU FATAN ALHERI GADUK WANDA ALLAH YABASHI IKO ZIYARTAN WANNAN SITE DINA MAI ALBARKA. DAN ALLAH DAN ANNABI DUK WANDA YAGA WATA KUSKURE DANAYI KO A WALL DIN FACEBOOK DINA KOKUMA WANNAN SITE DIN DAN GIRMAN ALLAH AYIMUN GAFARA AYAFEMUN DON SHI DAN ADAM AJIZINE. ALLAH YABAMU IKON YIN DAIDAI AMIN SUMMA AMIN.